fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Shin Kai dan PDP ne? Matar Tinubu ta tambayi Sanata Smart Adeyemi yayin da yake kokawa kan matsalar tsaro

Sanata Smart Adeyemi daga jihar Kogi ya tashi a majalisar Dattijai inda ya rika kokawa akan matsalar tsaron da ta dabaibaye Najeriya.

 

Yace lamarin ya fi na yakin basasa muni inda yace baka iya tafiya me nisa Cikin kwanciyar Hankali.

 

Ya jawo hankalin Gwamnati da cewa ta dauki mataki akan wannan lamarin. Saidai a yayin da yake magana, Sanata Remi Tinubu, matar Bola Ahmad Tinubu ta tambayeshi, shin kai dan PDP ne ko kuwa angulu da ka zabone?

 

Amma bai kula ta ba inda ya ci gaba da bayaninsa. Kalli Bidiyon a kasa:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *