fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shin karshen ‘yan Bindiga ya zo ne? Sojoji sun fara musu ruwan bamabamai babu kakkautawa

Sojojin Najeriya sun yunkuro inda sukewa ‘yan Bindiga a Arewa ruwan bamabamai,  kamar yanda Rahotanni suka nunar.

 

A jihar Katsina da Benue, sojojin nawa maboyar ‘yan Bindigar ruwa bamabamai babu kakkautawa, kamar yanda wata majiya daga gidan Sojin ta fada.

 

Hakanan a jihohin Nasarawa, Taraba ma, Sojojin na korar ‘yan Bindigar daga maboyarsu, kamar yanda Rahoton Punch ya nunar, a jihar Zamfara kuwa, ‘yansanda ne suka ce sun kai karin jami’ansu dan samar da tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *