fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Shin Messi zai ci Ballon D’Or na 7

Tauraron dan kwallon kasar Argentina, Lionel Messi ya taimawa kasar tasa ta dole Bolivia inda a yanzu saura wasanni 3 wanda idan yayi nasara zai lashe kofin Copa America.

 

Idan dai hakan ta faru, to lallai ya kama hanyar lashe Ballon D’Or na 7 kenan. Wanda hakan zai kara bayar da tazara sosai tsakaninsa da babban abokin hamayyarsa, Cristiano Ronaldo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *