fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Shin wai ina Dala Biliyan 1 ta sayen makamai ta shigane>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya tambayi gwamnatin tarayya cewa shin wai ina aka kai dala Biliyan 1 na sayen makamai?

 

Yayi tambayarne a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace da shine shugaban kasa, saboda yanda yasan Najeriya, idan ya bayar da irin wadancan kudi, sai ya bi diddigi yaga cewa an siyo makaman da gaske.

 

Yace bai ji dadin irin amsar da Shugaban Sojojin ya baiwa ‘yan majalisa ba a yayin da suka gayyaceshi inda yace a kira tsaffin Shuwagabannin sojojin.

 

Wike yace ai yanzu shine Shugaba kuma shima zai iya kiransu.

“I remember there was a time when $1 billion was taken from the Excess Crude Account to provide for security. Where is the equipment that we bought,” Wike questioned.

“If I should release that money as the Chief Security Officer, knowing how Nigeria is, I will make sure that those weapons and the right ones were bought.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *