fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Shin wai ni idan aka turani filin yaki me zan yi?>>Rahama Sadau cikin kayan NYSC

Tauraruwar fina-finan Hausa,  Rahama Sadau ta saka hotunan ta a shafinta na sada zumunta inda take sanye da kayan Hidimar kasa na NYSC.

 

Rahama ta bayyana cewa ta ji ana wani rade-radi. Tace shin idan ita tace filin daga me zata yi?

An dai rika cece-kuce kan Rahotannin dake cewa, dalibai masu yin NYSC zasu iya zuwa yaki, amma tuni hukumar ta musanta Rahoton.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *