fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Shoprite sun kammala Shirin Ficewa daga Najeriya

Kamfanin sayar da kaya na Kasa Africa ta Kudu, Shoprite ya bayyana cewa shirye-shiryen da yake na ficewa daga Najeriya sun kusa kammaluwa.

 

Kamfanin yace zai saya da gaba dayan kadarar da ya ke da ita a Najeriya.

 

Kamfanin  yacw ya mikawa hukumomi batun sayar da kadarar amma suna jiran hukumomi su amince. Saidai sun ce zasu tabbatar ShopRite din ya ci gaba da aiki.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *