fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Shugaba Buhari da mukarrabansa zasu kashe Biliyan 13.2 wajan sayen abinci da kudin zaman taro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da mukarrabansa da ma’aikatu zasu kashe Biliyan 13.2 wajan sayen abinci.

 

Hakanan wadannan kudi na cikin wanda za’a yi amfani dasu wajan biyan alawus-alawus na zaman tarukan da shugaban kasar zai yi da sauran ma’aikatansa.

 

Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin shwkarar 2022 da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aikewa da majalisar dattijai.

 

Kuma hakan na zuwane yayin da ‘yan Najeriya ke fama da matsalar tsadar rayuwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *