fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Shugaba Buhari dana Chadi na ganawa a Abuja

Yanzu haka, Shugaban kasa,Muhammadu Buhari na ganawa da takwaransa na kasar Chadi, Idris Derby a fadarsa ta Villa dake babban Birnin tarayya, Abuja.

 

Shugaba Buhari ya tarbi Idris Derby tare da tawagarsa inda suka shiga ganawar sirri.

 

A tare da shugaba Buhari akwai minista harkokin kasashen waje, Idris Derby da me baiwa shugaban shawara akan tsaro, Babagana Mungono da sauransu.

A baya hutudole.com ya ruwaito muku yanda Shugaba Buhari ya gana da tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar

 

Those with president Buhari at the reception of the guest were Minister of Foreign Affairs, Geoffrey Onyeama, the Director-
General National Intelligence Agency, NIA, Ahmed Rufa’i, the National Security Adviser, NSA, Major General Babagana Monguno (retd), the Federal Capital Territory, FCT, Minister, Mohammed Bello and the Nigeria Ambassador to Chad.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *