fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Shugaba Buhari na ganin Likitansa a kasar Ingila: Zai kuma je kasar Africa ta kudu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na ganin Likitansa a kasar Ingila.

 

Shugaban ya kwashe kwanaki 7 a Landan bayan ya bar taro kan canjin yanayi da aka yi a Glasgow na Scotland.

 

Idan dai ba canja tsari aka yi ba, shugaban zai je kasar Africa ta kudu a mako me zuwa idan Allah ya kaimu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *