fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Shugaba Buhari na jagorantar Zaman Majalisar Zartaswa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jagorantar zaman Majalisar Zartaswa a Fadarsa wanda ya saba Gudana duk Laraba.

 

Manyan jami’an gwamnti da dama ne suka samu halarta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *