fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Shugaba Buhari na taka tsan-tsan wajan bin doka da Oda, idan yayi kokari a rika yaba masa>>Minister Ngige

Ministan Kwadago, Chris Ngige ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari shugaba ne me bin doka da oda wajan gudanar da ayyukansa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace sam shugaba Buhari baya yadda a taka doka.

 

Yace amma saboda wannan halayya tashi ce tasa wasu ke son su ta caccakar sa ido Rufe. Yace kamata yayi idan Shugaban yayi abin yabo a yabeshi, inda kuma ya gaya sai a nemo mafita.

In his words; “There must be a limit to Politicking, If a government has done well, if a president has done well, you should give him accolades in the areas he has done well. Areas he has not done well, point them out and discuss.”

“This president is a democrat, this president is so afraid of breach of the constitution of any law, I’m even stronger than him in terms of that. He is so circumspect about what the law says”.

He continued further; “Even President Obasanjo can he give you this latitude? He will not. I know him”

“This President is now a willing horse and you people want to ride him to death, No!”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *