fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Shugaba Buhari na ziyarar yaye daliban sojoji a Kaduna

Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Kaduna a wannan Juma’ar domin halarta bikin yaye sojoji daga makarantar sojoji ta NDA.

Buhari ya samu tarba daga gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da wasu manyan jami’an gwamnati da na tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *