fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Shugaba Buhari ne zai fadi ko a mikawa kasar Amurka Abba Kyari ko a’a>>’Yansanda

Ma’aikatar ‘yansanda ta bayyana cewa, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne zai fadi ko a mikawa kasar Amurka Abba Kyari ko kuwa a’a.

 

Ministan ma’aikatar, Muhammad Maigari Dingyadi ne ya bayyana haka inda yace sun kaiwa shugaban ‘yansanda sakamakon Binciken da akawa Kyari.

 

Hakanan sun kaiwa babban lauyan Gwamnati kuma zasu kaiwa shugaba Buhari dan ya yanke hukunci na karshe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *