fbpx
Monday, May 10
Shadow

Shugaba Buhari ya baiwa Jami’o’in Najeriya Umarnin duk dalibin da ya kammala karatu da First Class a bashi aiki kai tsaye

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Duk Dalibin da ya kammala karatu da First Class a bashi aiki kai tsaye.

 

Ya bayyana cewa dolene jami’o’in Najeriya su dage da bincike dan gano yanda za’a shawo kan matsalolin Najeriya, Musamman ta amfani da Dalibai masu hazaka.

 

Ya bayyana hakane a wajan yaye daliban jami’ar kimiyyar noma ta Makurdi wanda yace, ci gaban Noma ya ta’allaka ne akan bincike.

 

Babban sakataren hukumar kula da jami’o’in Najeriya, NUC, Abubakar Rasheed ne ya wakilci Shugaban kasar a wajan inda kuma yace jami’ar ta Makurdi zata taimaka sosai wajan ci gaban Noma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *