fbpx
Saturday, July 24
Shadow

Shugaba Buhari ya baiwa Majalisu da Bangaren shari’a na jihohi ikon cin Gashin kansu

Shugaban kasa,Mubammadu Buhari ya sakawa dokar data baiwa majalisun Jihohi da Bangaren shari’a na jihohin ikon cin gashin kansu.

Dokar da aka sakawa suna Executive order N0.10 of 2020 zata baiwa ‘yan majalisar da bangaren shari’a cin gashin kai ta yanda kudin da za’a basu zasu rika zuwa kai tsaye.

 

Shugaban yayi wannan dokarne dan karfafa bangarorin 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *