fbpx
Monday, November 29
Shadow

Shugaba Buhari ya bayyana dalili daya da zai sa ya saka baki a rikicin gwamnan da Sarkin kano

A ziyarar da tawagar gwamnan Kano,Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari a jiya,Juma’a, shugaban ya bayyana cewa dalili daya ne zai iya sashi ya saka baki a rikicin gwamnan Kano da Sarkin na Kano.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shugaba Buhari yace kundin tsarin mulki ya bashi ikon kare rayukan ‘yan Najeriya.

Dan haka idan rikicin Gwamnan da Sarkin kanon ya kai ga barazana ga rayuwar ‘yan Najeriya ne kawai zai iya saka baki a lamarin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *