fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Shugaba Buhari ya bayyana gwamnati ta gaza wanda hakan ya jawo matsalar tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, rashin ayyukan yi a karkara ne ya kawo babbar matsakar tsaro da ake fama da ita a Najeriya.

 

Kakakin Shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka inda yace shugaban ya fadi wannan maganane a wajan ganawa da kungiyar masu yi da sayar da gakin zamani.

 

Shugaban ya kuma bayyana cewa akwai kamfanin yin takin zamanin da za’a kaddamar dashi nan gaba kadan da darajarsa ta kai Naira 41.3bn.

 

Shugaban ya bayyana cewa gwamnatocin da suka shude sun mayar da hankali wajan raya birane inda suka manta da raya karkara.

 

Yace a shekaru 4 da suka gabata, sun yi kokarin ganin sun cike wannan gibi.

He said, “In the last four years, we have worked hard to bridge some of these economic imbalances through our various agricultural and financial policies to attract employment opportunities to rural areas.

“As we continue to expand our security operations to bring an end to these challenges, it is important to note that peace and prosperity can only be sustained if we collectively and actively support investments that take opportunities to our rural citizens.

“I therefore urge our governors, bankers, investors and entrepreneurs to look beyond our cities when it comes to investments.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *