fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Tsarin Sabon Bizan Njeriya Na Shekarar 2020

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da tsarin ba da takardar biza ta Najeriya.
Mai taimaka wa shugaban kasar kan kafafen sada zumunta na zamani, Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan a shafinsa na Twitter.

Buhari ya gabatar da tsarin ne a fadarsa da ke Abuja, babban birnin kasar.

Cikin hotunan akwai Shugaba Buhari tare da Sakataren dindin din na ma’aikatan cikin gida Barista Georgina Ehuriah, Shugaban hukumar shige da fice, Mohammed Babandede, Ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, Shugaban kwamitin cikin gida na majalisar dattawa na kasa Sanata Kashim Shettima, Shugaban kwamitin cikin gida na majalisar wakilai na tarayya  Hon. Nasir Daura, Sakataren gwamnatin tarayya na kasa Boss Mustapha, Shugaban maaikata na fadan Shugaban kasa Abba Kyari, Ministan yada labarai, Lai Mohammed, a lokacin gabatar da wannan biza a hukumance na shekarar 2020, (NVP) a Villa Abuja a yau Talata


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *