fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Shugaba Buhari ya gabatarwa da Andy Uba tutar APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatarwa da Sanata Andy Uba tutar jam’iyyar APC.

 

Andy Uba shine dan takarar gwamnan jihar Anambra na jam’iyyar ta APC.

 

Wadannan hotunan yanda shugaban kasar ya gabatar mai da tutar ne a fadarsa dake Abuja.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *