fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da Abdulsalam Abubakar

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon Shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar a Fadarsa da yammacin yau, Juma’a.

 

Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya  bayyana haka amma be fadi dalilin ganawar tasu ba.

 

Saidai ana tsammanin bata rasa nasaba da matsalar tsaron dake fuskantar Najeriya da kuma kiraye-kirayen Raba kasa.

 

hutudole.com-Hoto Faga fadar shugaban kasa

A baya dai hutudole.com ya ruwaito muku cewa kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu yace, Babu wanda ya isa ya kifar da Gwamnatin Shugaba Buhari

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *