fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadarsa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a fadarsa.

 

Hadimin shugaban kasa,  Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta.

 

Saidai babu cikakken bayani kan abinda suka tattauna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *