fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da shugaban NNPC da wasu dalibai a Daura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban kamfanin Mai na kasa, NNPC da kuma wasu daliban makaranta a Daura.

 

Mele Kolo Kyari da mukarrabansa sun kaiwa shugaba Buhari ziyarar gaisuwar Sallah.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *