fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Shugaba Buhari ya gana da shuwagabanin tsaro kamin tafiya kasar Ingila

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ganada shuwagabannin tsaro a fadarsa yayin da yake shirin barin kasar zuwa kasar Ingila.

 

Duka shuwagabannin tsaron na sama dana kasa dana ruwa sun halarci wannan taro.

 

Akwai kuma masu baiwa shugaban kasar shawa kan tsaro, Babagana Monguno da shugaban ma’aikatan fadar, Farfesa Ibrahim Gambari.

Shugaba Buhari zai tafi , sai mako na biyu a watan Afrilu kamin ya dawo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *