fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaba Buhari ya hana jiragen sama gittawa ta jihar Zamfara sannan ya hana hakar ma’adanai a jihar

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ayyana jihar Zamfara a matsayin jihar da jiragen sama zasu daina gittawa.

 

Hakanan shugaban kasar ya kuma bayyana jihar a matsayin wadda ya haramta hakan ma’adanan kasa a cikinta.

 

Me baiwa shugaban kasar Shawara akan harkar tsaro, Babagana Mungono ne ya bayyana a wata sanarwa da ya fitar.

 

Ya bayyana hakane bayan ganawarsa tsaro da suka yi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari sannan yace an baiwa jami’an tsaro Umarnin su murkushe duk wani wanda ba hukuma ba daga yankunan da suka mamaye. Yace ba za’a taba bari wasu su kawowa Najeriya tangardar tsaro ba.

 

“We can no longer avoid to lose lives while operating within the legalities,” he declared.

“We are not going to blackmailed . The government has the responsibility to assert its will.

“Citizens can reside wherever they want to reside . Anybody who is a criminal should be brought to book.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *