fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaba Buhari ya iya amfani da yanar gizo, dan haka zai yi aiki daga duk inda yake

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi kasar Ingila ganin Likitansa, wannan yasa wasu ke cewa ya kamata ace ya mika mulki ga Osinbajo kamin ya tafi.

 

Saidai a martani ga wannan kiraye-kiraye, Kakakin Shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban kasar ya iya aiki da yanar Gizo, dan haka duk inda yake zai iya yin aikinsa.

 

Yace sai idan shugaban kasa zai zarta kwanaki 20 baya nan ne sannan doka ta nemi ya mikawa mataimakinsa.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv.

 

“He will continue from wherever he is. The requirement of the law is if the President is going to be absent for 21 days or more, then the transmission is warranted.

“So in this particular instance, it is not warranted.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *