fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Shugaba Buhari ya jaddadawa Sojoji cewa yana son a kawo karshen kashe-kashe

A makon da zamu shiga ne ake tsammanin Najeriya zata sakar karbar Jiragen yakin sama daga kasar Amurka masu suna Super Tucano.

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Shuwagabannin tsaro a fadarsa a jiya, amma abinda ya fi daukar hankali a lamarin shine yanda ba’a ga baban me baiwa shugaban kasar shawara akan harkar tsaro ba a wajan taron, watau Babagana Monguno.

 

Shugaba Buhari a wajan taron ya nemi Sojin su kara kaimi a kawo karshen kashe-kashen da ake a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *