fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Shugaba Buhari ya kaddamar da littafi mafi girma a Tarihi

 

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da Littafin hotuna mafi girma a tarihin Duniya.

 

Littafin wanda me daukar shugaban kasar hoto, Bayo Omoboroi ya dauka na da girman Mita 60.

 

Shugaban ya kaddamar da littafin ne a ranar Alhamis kuma an bayyana cewa littafin ya shiga kundin tarihin Duniya na the Guinness Book of World Records.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *