fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Shugaba Buhari ya kaddamar da tashar Jirgin kasa mafi girma a Africa ta yamma dake Legas

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddsmar da tashar jirgin kasa ta Mobolaji Johnson dake Legas.

 

Tashar itace ta hanyar titin jirgin kasa data hada Legas zuwa Ibadan, tana da damar daukar Mutane 6,000, kuma itace mafi girma a Africa ta yamma.

 

Shugaban ya bayyana cewa gwamnatinsa zata baiwa samar da hanyar jirgin kasa da inganta Sufurin jirgin kasa, muhimmanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *