fbpx
Saturday, January 22
Shadow

Shugaba Buhari ya kaiwa iyalan tsohon shugaban kasa, Shonekan ziyarar ta’aziyya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jewa iyalan tsohon shugaban kasa, Ernest Shonekan ziyarar ta’aziyya a Legas.

 

Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Ogun inda daga nan ne ya wuce Legas wajan ta’aziyyar.

Gwamnan Ogun, dana Legas daga Yobe ne sukawa shugaban kasar rakiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *