fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Shugaba Buhari ya kama hanyar dawowa gida daga kasar Africa ta kudu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kama hanyar dawowa gida Najeriya daga kasar Africa ta kudu.

 

Shugaba Buhari ya je wasu kasashen turai inda daga canne kuma ya zarce kasar Africa ta kudu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *