fbpx
Monday, September 27
Shadow

Shugaba Buhari ya nada sabon shugaban Immigration

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nada Idris Isah Jere a matsayin sabon shugaban Immigration.

 

Hakan na zuwanw bayan da Muhammad Babandede ya yi ritaya bayan kaiwa shekaru 36 yana aiki.

 

An nada Jere ne a matsayin shugaban riko kamin a nada sabon shugaban hukumar wanda zai kula da gudanarwar ta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *