fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaba Buhari ya nada sabon Shugaban ‘yansanda, kalli hotunansa, Karanta Tarihinsa, Makarantar da yayi da jihar da ya fito

Shugabn kasa, Muhammadu Buhari ya nada sabon Shugaba ‘yansandan Najeriya, Usman Alkali Baba.

 

An haifi sabon Shugaban ‘yansandan ne a shekarar 1963 kuma yayi Makaranta a jami’ar Bayero ta Kano da kuma Jami’ar Maiduguri.

 

Ya fara aiki da Hukumar ‘yansanda a shekarar 1988. Ya taba rike mukamin Kwamishinan ‘yansanda a jihar Delta.


Ministan ayyuka ‘yansanda, Muhammad Dingyadi ne ya sanar da sahon Shugaban ‘yansandan wanda yace zai fara aiki na take. Ya kuma ce an zabeshi ne dan kwadan kwarewar aiko da cancanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *