fbpx
Monday, September 27
Shadow

Shugaba Buhari ya sakawa daftarin karin kasafin kudi na Naira 928bn hannu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sakawa daftarin karin kasafin kudi na Naira 928bn hannu.

 

An yi Karin kasafin kudinne na shekarar 2021 dan a inganta tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *