fbpx
Friday, May 14
Shadow

Shugaba Buhari ya sake nada Jelani Aliyu shugaban NADDC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sake nada Jelani Aliyu a matsayin Shugaban hukumar kula da ci gaba Ababen hawa ta kasa, NADDC tsawon wasu shekaru 4.

 

Takardar nadin na dauke da sa hannun sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.

 

A watan Afriku na shekarar 2017 ne dai Shugaba Buhari ya nada Jelani Aliyu wannan mukami. Inda a yanzu kuma ya sake nadashi a karo na 2.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *