fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

Shugaba Buhari ya samu jinjina daga kasar waje kan dakatar da ayyukan Twitter

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya samu jinjina daga kasar waje kan dakatar da ayyukan two a Najeriya.

 

Wani dan siyasar kasar Portugal,  Bruno Makaes ne ya bayyana haka inda yace be kamata wata kasa ta bar Twitter ta zama tafi karfin Gwamnati ba.

 

Yace kamfanin na iyawa shugaban kasar Amurka katsalandan akan abinda ya kamata ya fada da wanda bai kamata ya fada ba amma hakan ba zai faru ga sauran kasashen Duniya ba.

This seems like a reasonable decision. No sovereign country should be inclined to place Twitter above the head of state or head of government

It was perhaps tolerable for a US internet platform to determine what can or cannot be said by the US president, but how did anyone ever think the model could apply globally?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *