fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Shugaba Buhari ya so kulle shafin Facebook amma aka bashi shawara>>Daily beast

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaba Buhari ya so kulle shafin Facebook amma aka bashi shawarar kada yayi hakan.

 

Hakan na zuwane bayan da ran shugaban ya baci bayan an sanar dashi cewa Twitter ta gige rubutunsa, hakanan Facebook ma daga baya ya yabi Sahu.

 

Shugaban yaso kulle duka shafukan amma aka bashi shawarar cewa, yin hakan zai nuna kamar yana daukar fansa ne, kamar yanda Daily Beast ta ruwaito.

 

Saidai a sanarwar da fadar Shugaban kasa ta fitar, tace ba goge rubutun shugaban kasa ne kawai ya kawo kulle shafin Twitter ba.

 

Duk da kulle shafin na Twitter,  wasu ‘yan Najeriya na bin ta barauniyar hanya wajan amfani da shafin.

The American news publication said “anger” is the word used by those close to the president in describing how he felt on Friday when his aides informed him that Facebook had followed Twitter by deleting a post he made on both platforms.

“The action taken by Facebook ultimately triggered the ban on Twitter,” The Daily Beast quoted another official in the Buhari administration as saying. . “Even though Facebook wasn’t affected, things could change in the near future.”

Daily Beast insisted that President Buhari initially planned to ban both Facebook and Twitter. He was advised against the action so it will not seem like an action taken as a vengeance.

 

“He was furious and wanted to deal with both Twitter and Facebook,” an official in the president’s office told The Daily Beast.

“The action [the social media companies] took was embarrassing to the president.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *