fbpx
Friday, January 21
Shadow

Shugaba Buhari ya tafi Dubai

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi Dubai dan halartar taro kan ci gaban Duniya.

 

Shugaban ya samu rakiyar wasu daga cikin mukarrabansa, kamar yanda kakakinsa, Femi Adesina ya bayyana.

 

Hakanan yace shugaba Buhari zai gana da wasu takwarorinsa a wajan taron.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *