fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaba Buhari yayi Alhinin rasuwar kakakin Afenifere

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi Alhinin rasuwar kakakin kungiyar kare muradun yarbawa ta Afenifere watau Yinka Odimakin.

 

Yinka Odumakin yawa Shugaba Buhari aikin me magana a yawunsa a yayin da yayi takarar Shugaban kasa a shekarar 2011.

 

Shugaban a cikin sanarwar daya fitar ta bakin kakakinsa, Femi Adesina ya bayyana marigayin a matsayin jajirtacce.

 

Yace yana aikawa ‘yan uwa da abokan Arziki da sauran na kusa da mamacin sakon ta’aziyya.

‘President Buhari mourns Afenifere spokesman, Yinka Odumakin’, read, “President Muhammadu Buhari condoles with the family, friends and acquaintances of Yinka Odumakin, spokesman of Yoruba socio-political group, Afenifere.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *