fbpx
Friday, May 14
Shadow

Shugaba Buhari yayi Allah wadai da kisan daliban jami’ar Kaduna inda yace zai yi maganin ‘yan Bindigar

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yayi Allah wadai da kisan daliban jami’ar Greenfield ta Kaduna su 3 da ‘yan Bindiga suka yi.

 

Shugaban ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa wannan rashin Imanine da kuma Ta’addanci.

 

Shugaban ya bayyana cewa, masu wannan abu ba zasu samu Nasara ba. Yace Gwamnati zata yi amfani da duk wani karfin da take dashi dan yakar wannan lamari.

 

He gave strong assurances that those that think that profits can be made, either from money paid as ransom or in politics, “will realise sooner than later that they are bound by the same fate as their victims.

“Banditry, kidnapping, and the politics of murders will be fought with all the resources available to our country,” declared the President.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *