fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Shugaba Buhari yayi ganawar Sirri da shuwagabannin majalisar Tarayya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shuwagabannin majalisar Wakilai, Ahmad Lawal da Femi Gbajabiamila a fadarshi ta villa dake babban birnin tarayya, Abuja a yau, Litinin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ganawar tasu ta kasance ta sirri saidai ana tsammanin ta kasancene akan matsalar tsaro da ake fama da ita a kasarnan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *