fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Shugaba Buhari zai kai ziyar Jihar Borno a Asirce dan kaucewa masu Zanga-Zanga

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaba Buhari na shirin kai ziyara Jihar Borno amma a Asirce cikin wannan makon.

 

Zuwa a Asircen kokari ne na kaucewa Zanga-Zanga da Eho da watakila za’a iya masa, Kamar yanda Sahara Reports ta ruwaito.

 

Majiyar ta bayyana cewa, Wata Majiyace daga fadar Shugaban kasa ta bayyana haka.

 

A shekarar 2020 an yiwa shugaba Buhari ehon ba’a so a jihar ta Borno.

Buhari has a secret plan to visit Maiduguri this week but they don’t want to announce it to prevent a situation whereby protesters in Maiduguri will embarrass him,” the source said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *