fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Shugaba Buhari zai kai ziyara jihar Imo

A ranar Alhamis idan Allah ya kaimu, 9 ga watan Satumba, shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Imo.

 

Gwamnan jihar, Hope Uzodinma ne ya bayyana haka ga manema labarai.

 

Ya bayyana cewa, shagaban kasar zai kaddamar da wasu ayyukan raya kasa da aka yi a jihar yayin ziyarar tasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *