fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Shugaba Buhari zai kai ziyarar kaddamar da titin jirgin Kasa a Legas

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyarar kaddamar da titin jirgin kasa a da ya tashi daga Ibadan zuwa Legas.

 

A shekarar 2017 ne dai Gwamnatin tarayya ta fara aikin gina titin Jirgin inda aka kammalashi a shekarar 2020.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *