fbpx
Monday, September 27
Shadow

Shugaba Buhari zai shilla kasar Amurka taron UN

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai je kasar Amurka inda za’a yi taron Majalisar Dinkin Duniya.

 

Ranar Lahadi, 19 ga watan Satumba ne shugaba Buharin zai yi tafiyar.

 

Manyan jami’an gwamnati je zasu wa shugaban rakiya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *