fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaba Buhari zai shilla kasar Igila ganin likitansa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai tafi kasar Ingila dan ganin Likitansa a ranar 30 ga watan Maris.

 

Kakakin Shugaban, Femi Adesina ne ya bayana haka a wata sanarwa da ya fitar.

 

Yace shugaban zai gana da shuwagabannin tsaro kamin daga baya ya wuce zuwa kasar Ingilar.

 

Yace shugaban zai dawo Najeriya a mako na biyu na watan Afrilu.

President Muhammadu Buhari proceeds to London, the United Kingdom, Tuesday March 30, 2021, for a routine medical check-up.

The President meets with Security Chiefs first in the morning, after which he embarks on the journey.

He is due back in the country during the second week of April, 2021.

Femi Adesina
Special Adviser to the President
(Media and Publicity)
March 29, 2021

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *