fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

ShugabaBuhari ya bayyana makudan kudaden da ya ware dan baiwa ‘yan Najeriya sabon tallafi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, Gwamnatinsa ta ware Naira Biliyan 600 dan baiwa Manoma miliyan 2.4 bashi.

 

Yace manoman zasu samu bashinne a karkashin tsarin APPEALS.

 

Kamfanin dillancin labaran Najeriya , NAN ne ya ruwaito shugaban na fadar haka a wajan taron bakakolin kayan noma a da aka yi a Abuja.

 

Ministan harkokin Noma, Dr. Muhammad Abubakar ne ya wakilci shugaban kasar wanda kuma yace zai tabbatar da ganin an magamce matsalolin harkar Noma.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *