fbpx
Friday, May 14
Shadow

Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya kashe babban Kwamandansa

Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya kashe babban Kwamandansa, Abu Fatima inda ya nada wani me suna, Abu Muhammad a Madadinsa.

 

Shekau ne da kansa ya kashe Abu Fatima a makon da ya gabata, bayan zargin cin amana. Hakanan Shekau ya kashe karin wasu kwamandojinsa 2 kamar yanda PRNigeria ta ruwaito.

“Following an internal dispute, Shekau killed Abu Fatima, one other Commander and Amirul Fi’ya, who is a son to a renowned Bama businessman, Alhaji Modu Katakauma,” the source added.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *