fbpx
Friday, January 21
Shadow

Shugaban Darikar Tijjaniyya Na Duniya Ya Yi Wa Nijeriya Ruwan Addu’o’i A Babban Masallacin Abuja

Shugaban Darikar Tijjaniyya Na Duniya Ya Yi Wa Nijeriya Ruwan Addu’o’i A Babban Masallacin Abuja.

Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, tare da Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero da Babban Khalifan Darikar Tijjaniyya na duniya, Sheikh Ali Bel Arabi da Sheikh Dahiru Usman Bauchi da sauran yan tawagar su sun halarci Sallar Juma’a a babban masallacin Abuja.

Babban limamin masallacin, Prof. Ibrahim Maqari ne ya jagoranci sallar inda kuma Khalifan Tijjaniyyar ya gabatar da addu’oi na musamman akan zaman lafiya da samun ingattaccen tsaro a fadin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *