fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar Zartaswa

Shugaban masa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar Zartaswa dake gudana duk ranar Laraba.

 

Zaman ya samu halartar manyan jami’an gwamnati da suka hada da ministoci, sakatarwn gwamnati da Mataimakin shugaban kasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *