fbpx
Friday, April 23
Shadow

Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya ware rana ta Musamman dan bikin nuna ‘yan Luwadi da Madigo

A karin Farko,Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya sanar sakawa doka hannu wadda ta ware ranar 31 ga watan Maris a matsayin ranar bikin nuna masu madigo da Luwadi.

 

Ranar za’a rika amfani da ita wajan wayar da kan al’umma musamman dam ganin an daina nunawa maau Madigo da Luwadi wariya.

 

Biden yace har yanzu masu auren jinsi na fuskantar Wariya da kin baau aiki da sauransu. Ya bayyana cewa dalili kenan na yin wannan doka.

“Their trailblazing work has given countless transgender individuals the bravery to live openly and authentically,” Biden wrote. “This hard-fought progress is also shaping an increasingly accepting world in which peers at school, teammates and coaches on the playing field, colleagues at work, and allies in every corner of society are standing in support and solidarity with the transgender community.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *